MTK Android Based Phone IMEI Write Tool, DirecTV Now Launch Will Include Zero Rated Bandwidth on the Mobile Network, video entertainment product with a heavy mobile, Smartphone Apps Drive Content Usage, It will not surprise you that smartphones now are the ways most people interact with the Internet, Social Networking Web Server via Arbitrary Code Execution, Released Add New Method FOR Reset FRP Samsung

Friday, October 7, 2016

All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - do you know that every day there are new gadgets that are created with new advantages to simplify your life, on the blog Gadget Center we will discuss about the latest gadgets and gadgets that have long ranging from speck and price, now we will discuss about All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna we have collected a lot of news to make this article to be really useful for you, please see.

Articles : All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
full Link : All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Article Hausa,

You can also see our article on:


All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..



article titled All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna has been completed in the discussion

hopefully information about All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna can provide benefits for you in determining the gadget to suit your needs so much easier in living everyday life.

you just read the article entitled All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna if you feel this information is useful for you and want to bookmark it or want to share it please use link https://mjoaobrum.blogspot.com/2016/10/all-new-el-rufa-ya-haramta-addinin-shi.html.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : All New El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

0 comments:

Post a Comment